Thursday, 7 December 2017

Amarya Maryam Indimi tare da mahaifiyarta

 A jiyane muka ji labarin auran diyar hamshakin attajirin dan kasuwa, Muhammad Indimi watau Maryam, a wannan hoton, Amaryarce tare da Mahaifiyarta suke tattaunawa a shirye-shiryen bikin da ake.
Muna fata Allah yasa ayi lafiya ya kuma sanya Alheri.

No comments:

Post a Comment