Sunday, 10 December 2017

An baiwa Ali Art work kyautar karramawa ta fitaccen me wasan barkwanci

An karrama Shahararren me wasan barkwancinnan Ali Art Work da lambar yabo ta fitaccen me wasan barkwanci/ wanda yafi yin fice tsakanin masu wasannin barkwanci na gajerun bidiyo da Hausa, an bashi wannan kyautane a gurin taron nuna kawa da nishadi na Sarauniya da aka gudanar daren jiya a garin Kaduna.Amuna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment