Friday, 8 December 2017

An daura auren diyar Bukola Saraki a yau

A yau Juma'ane aka daura auren diyar kakakin majalisar dattijai, Oluwatosin Bukola Saraki da mijinta Adeniyi, manyan baki irinsu mataimakin shugaban kasa, farfesa Yemi Osinbajo da sauranau sun shaida wannan aure.
No comments:

Post a Comment