Friday, 29 December 2017

An daura Auren Nomisgee da matarshi Fatima:"Nagodewa duk mutanen da sukazo gurin bikina">>Injishi

A yaune aka daura auren sanannen me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24 kuma mawakin Gambara, Aminu Abba Umar, Nomisgee da matarshi, Fatima, a wani sako daya fitar yace, yana mika godiya ga jama'ar da suka halarci hidimar bikin nashi.Muna tayashi murna da fatan Allah ya bada zaman lafiya da zuri'a dayyiba.

No comments:

Post a Comment