Friday, 1 December 2017

An fitar da jadawalin wasan cin kofin Duniya na shekarar 2018

Saudiyya za ta hadu da MasarSaudiyya za ta hadu da MasarA yaune hukumar kwallon kafa ta FIFA ta fitar da jadawalin gasar cin kofin Duniya da za'a buga a kasar Rasha shekarar 2018 idan Allah ya kaimu, hoton sama ya nuna kasashen dake cikin rukunin A ne.
Sai Kuma Rukunin B.
Sai Rukunin C.
Sai rukunin D.
Sai rukunin E.
Sai rukunin F.
Sai kuma rukunin G.
Sai kuma rukunin H.
Pictures/Getty Images/bbchausa.

No comments:

Post a Comment