Monday, 11 December 2017

An karrama Momo da kyautar fitaccen me gabatar da shirin fina-finan Hausa

Tauraron fina-finan Hausa kuma me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24, Aminu Sharif Momo ya samu kyautar karramawa ta fitaccen me gabatarwa na shirye-shiryen fina-finan Hausa na Arewa, an baiwa Aminu wannan kyautar karramawarne a gurin taron nuna kawa da Nishadi da aka gudanar shekarn jiya a garin Kaduna.


No comments:

Post a Comment