Monday, 11 December 2017

An karrama Nomisgee da kyautar fitaccen me wakar gambara na Arewa

Tauraron me gabatar da shirye-shirye na gidan talabijin na Arewa24  kuma sanannen me wakar gambara watau Aminu Abba Umar wanda aka fi sani da Nomisgee ya samu kyautar karramawa ta fitaccen mawakin gambara, shima ya an bashi wannan kyautane a gurin taron nuna kawa da nishadi na Sarauniya da akayi a garin Kaduna.

No comments:

Post a Comment