Sunday, 10 December 2017

An karrama Rahama Sadau da kyautar jarumar da tafi yin fice a tsakanin jaruman fim mata na Arewa

Fitacciyar korarriyar jarumar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta samu kyautar jarumar da tayi fice a tsakanin jarumai mata na Arewacin Najeriya, an bata kyautarne a gurin taron nuna kawa da nishadi da akayi jiya a garin Kaduna.Muna tayata murna da fatan Allah ya kara daukaka.


No comments:

Post a Comment