Friday, 8 December 2017

An tallata Dangote a da ya daga cikin guraren talla mafi daraja a Duniya

A ranar larabar data gabatane akaga hoton tallar kamfanin Dangote a babbar talabijin din talla ta kasar Amurka da ake kira da Nasdaq Tower, an tallata Dangotenne bayan da ya shiga jerin mutane hamsin masu karfin fada aji a Duniya ta bangaren kasuwanci da kamfanin labarai da kididdigar harkokin kasuwancin na Bloomber ya wallafa.Dangotene mutum daya tilo daga nahiyar Afrika daya shiga jerin mutane Hamsin din, kuma wannan talabijin ta talla da aka tallatashi a ciki na daya daga cikin guraren talla mafi daraja a Duniya.

No comments:

Post a Comment