Tuesday, 5 December 2017

Anyi addu'o'in Allah ya kawo shugaba Buhari Kano Lafiya

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje yayin da ya halarci addu'o'in musamman da aka yi don fatan Allah Ya kawo Shugaba Muhammadu Buhari lafiya, shugaban zai je jihar ne ziyarar aiki a ranar Laraba. 


Hoto daga DG Media/bbchausa.

No comments:

Post a Comment