Monday, 11 December 2017

Anyi nunin gwaji na fim din Gwaska

A jiyane akayi nunin gwaji na farko na sabon fim din Gwaska da Adam A. Zango ya shirya, an zabi mutane na musamman da zasuje su kalli fim din, amma za'a nunawa sauran jama'a fim din idan Allah ya kaimu shekara me zuwa.Manya da kana nan jaruman fina-finan Hausa sun halarci gurin nunin fim din na gwaska.


No comments:

Post a Comment