Sunday, 24 December 2017

Ashe har yanzu ana watsi da kudi haka?

A irin wannan lokaci da mutane da yawa keta tsitsi, gari ya kama da wuta irin wadannan shagulgulan aure da zakaga ana watsi da naira yana daukar hankalin mutane, koda yake dama ita Duniya haka take, a lokacin da wani ya rasa lokacin wani ke ganiyar samunshi.


Allah ka rufamana asiri.

No comments:

Post a Comment