Tuesday, 12 December 2017

Aure dadi: Kalli yanda wani Ango da amaryarshi suke cashewa

Wannan hoton wani Ango da amaryarshine suna rawa a ranar bikinsu, hotin ya dauki hankulan mutane, muna musu fatan Allah ya sanya Alheri a wannan aure nasu.


No comments:

Post a Comment