Friday, 15 December 2017

Babban Dan Sarkin Kano Sanusi II Ya Zama Dan Sanda

Mai martaba Sarkin Kano Muhammad Sanusi II tare da babban dansa Aminu Sanusi Lamido.
Baba Ciroma Babban dan sarkin Kano Sanusi II ne, kuma jikan Sarkin Kano Ado Bayero  yana daya daga cikin daliban da za a yaye daga makarantar 'yan sanda dake Plateau a yau a matsayin ASP. 

Ana ci gaba da bikin yaye sababbin 'yan sandan a yanzu.

Daga Sa'adatu Baba Ahmad

No comments:

Post a Comment