Thursday, 21 December 2017

Babbar Fasto A Katsina Ta Jingine Kiristanci Ta Rungumi Musulunci

Fitacciyar Fasto a jihar Katsina Grace Aji ta jingine addinin Kiristanci ta rungumi addinin Musulunci. Faston ta sauya sunan ta zuwa Hauwa'u. A cewarta ta yi matukar godiya ga Madaukakin Sarki Allah da ya Shiryar da ita ga tafarkin addinin Musulunci.Daga shafin Sarauniya

No comments:

Post a Comment