Tuesday, 19 December 2017

"Bani da lafiya, ina barar addu'a">>Sa'adiya Kabala

Jarumar fina-finan Hausa Sa'adiya kabala ta bayyana cewa bata da lafiya kuma tayi rokon masoyanta su sakata a addu'a, muna mata fatan Allah ya sauwake, yasa kaffarane.


No comments:

Post a Comment