Wednesday, 13 December 2017

Bautar Iyaye: Attajirin tsohon yariman kasar Saudiyya kenan yake kula da mahaifiyarshi da kanshi

Hamshakin Mai kudi kuma tsohon magajin sarautar Saudiyya, Mohammed Bin Naif, kenan yana kula da mahaifiyarsa da kansa. 


Shin kana kula da mahaifiyar ka kuwa?

Allah ya bamu ikon kyautatawa iyayenmu da kuma yi musu biyayya.

No comments:

Post a Comment