Saturday, 30 December 2017

Bello Muhammad Bello(General BMB) ya samu karuwar 'yan biyu

Allah ya albarkaci tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello(GeneralBMB) da 'yan biyu, a wani sako daya fitar ta yace yana katsina amma ya bari ya tafi gida Jos dan shaida wannan kyauta da Allah ya mishi.
Muna tayashi murna da fatan Allah ya rayasu ya kuma Albarkaci rayiwarsu.

No comments:

Post a Comment