Thursday, 7 December 2017

Buhari yaki ba Dangote Hannu su gaisa: hoton da ya dauki hankulan mutane

Wannan hoton da aka dauka jiya lokacin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sauka daga jirgi a jihar Kano, ya dauki hankulan mutane sosai, anga daya daga cikin babban masoyin shugaban kasar a jihar, Dan bilki da kuma hamshakin attajirin Africa, Dangote a filin jirgin a wani irin yanayi da kamar sun so su gaisa hannu da hannu da shugaban kasar amma bai basu hannu ba sai ya daga musu hannu kawai ya wuce.Mutane sun rika yin barkwanci kala-kala da wannan hoto:

No comments:

Post a Comment