Tuesday, 19 December 2017

Bukola Saraki da diyarshi a gurin bikinta

Kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki kenan tare da diyarshi, Tosin a gurin bikinta, kusan sati biyu da suka gabata, hoton ya dauki hankulan mutane musamman a dandalin sada zumunta da muhawara na yanar gizo.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment