Tuesday, 19 December 2017

Bukola Saraki na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi yau,Talata, Bukola Saraki ya cika hekaru hamsin da biyar a Duniya, anan shine da matarshi tare da wasu abokan aikinshi suke yanka kek din da akayi mai dan murnar wannan rana.Muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment