Saturday, 9 December 2017

Bukola Saraki tare da mahaifiyarshi

Kakakin majalisar dattijai Bukaola Saraki kenan tare da mahaifiyarshi, a jiyane Sarakin ya diyarshi Oluwatosin Halima, muna musu fatan Alheri, Allah ya sakawa iyayenmu gaba daya da alheri ya kuma gafarta musu.


No comments:

Post a Comment