Saturday, 16 December 2017

Cau!: Kalli Adam A. Zango rike da wasu kosassun karnuka

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi rike da wasu karnuka na musamman, da alama an dauki hotonnen a lokacin da yake aikin wani shiri.


No comments:

Post a Comment