Friday, 1 December 2017

"Da auren naki?">>Wasu suka tambayi Mansurah Isah bayan data saka bidiyo tana rawa a dandalinta na sada zumunta

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Matar Sani Musa Danja, Mansurah Isah ta saka wani gajeren hoton bidiyo a dandalinta na sada zumunta da muhawara inda aka ganta tana rawa,  bayan saka hoton bidiyonne, wasu sun yaba, wasu kuwa kira sukayi a gareta da cewa hakan bai daceba a matsayinta na matar aure.

Domin ita mace al'aurace.

Gadai ra'ayoyin wasu akan wannan hoton bidiyo data saka:No comments:

Post a Comment