Tuesday, 19 December 2017

Da yammacin jiya shugaba Buhari ya amshi bakuncin tsohon shugaban kasa Abdulsalam Abubabakar

A daren jiyane shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin tsohon shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar a fadarshi dake Abuja, ba'a bayyana abinda suka tattauna ba a zantawartasu amma ana tsammanin sun gana ne akan batutuwan cigaban kasa.Muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment