Saturday, 30 December 2017

Dan gidan shugaban kungiyar lauyoyi ta Najeriya, Sadik tare da amaryarshi

Sadik Muhammad kenan dan gidan shugaban kungiyar lauyoyi ta kasa, A.B Muhammad tae da Amaryarshi, an daura auren nasu jiya Juma'a, muna tayasu murna da fatan Allah ya bada zaman lafiya da zuri'a ta gari.
No comments:

Post a Comment