Sunday, 31 December 2017

Dan gidan tsohon gwamnan jihar Adamawa, Aminu Murtala Nyako kenan yake sunbatar Amaryarshi

Dan gidan tsohon gwamnan jihar Adamawa, Aminu Murtala Nyako kenan da Amaryarshi, 'yar kasar Mauritania Khadija, a gurin liyafar cin abincin dare ta bikinsu da aka shirya, Aminun ya sumbaci matarshi a gaban mutane, abin da ya dauki hankula aketa bayyana mabanbanta ra'ayoyi akanshi.Wasu na ganin hakan rasin kunyane, wasu kuwa na ganin ai ba laifi bane tunda matarshice, wasu kuwa cewa sukayi ai cigaba.
Muna fatan Allah ya basu zaman lafiya, da zuri'a dayyiba.

Pictures: Bighwedding

No comments:

Post a Comment