Thursday, 21 December 2017

Dan Gwamnan Oyo Ya Sa Wa 'Yar Gwamnan Kano Zoben Alkawari

Idan ba a mance ba, a kwanakin baya Idris Abiola Ajimobi wanda da ne ga gwamnar jihar Oyo, ya turo magabatansa har jihar Kano domin yin baikon Fatima Abdullahi Umar Ganduje 'yar gwamnan jihar Kano. Inda gwamnoni sama da sha daya suka nema masa izinin aurenta a wurin Sarkin Kano.No comments:

Post a Comment