Tuesday, 12 December 2017

Dan kwalisa: Kalli wani mutum dake saka kaya kala daya da kalar wayarshi

Wannan wani mutumne dan kasar Kenya daya dauki hankulan mutane a dandalin yanar gizo, dalili kuwa shine yana saka kaya kala daya da wayar dake hannunshi, da yawa sun bayyanashi da dankwalisa.No comments:

Post a Comment