Tuesday, 12 December 2017

Dan kwalisa: Wannan hoton na shugaba Buhari ya birge

Wannan hoton na shugaban kasa Muhammadu Buhari a lokacin da ya sauka a kasar Faransa jiya da tawagarshi dan halartar taro akan dumamar tanayi, ya birge mutane sosai, an yaba da irin shigar da yayi da yawa sun yi ta kiranshi dan kwalisa.


Muna musu fatan Allah ya sa su kammala abinda sukaje yi su dawo gida lafiya.

No comments:

Post a Comment