Saturday, 23 December 2017

Dan majalisar wakilai: Rufa'i Ahmad Cahncahngi na fenti

 A wani abu daya baiwa mutane mamaki, wannan hotunan dan majalisar wakilaine me wakilatar mazabar Kaduna ta Kudu, Ahmad Rufa'i Cahncangi yake fenti da hannunshi, wasu dai sun yabamai akan wannan abu da yayi inda suka bayyanashi a matsayin wanda bashi da girman kai..
 Wasu kuwa sunce irin abinnan ne da 'yan siyasa sukeyi a lokacin da zabe ya fara matsowa dan jan hankulan mutane su zabesu.

No comments:

Post a Comment