Tuesday, 5 December 2017

Daso taci maganin taurine?, kalli yanda take yanka aska a bakinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado, wadda akafi sani da Daso kenan a wannan hoton take yanka aska akan harshenta, saidai ba da gaske bane, an dauki hotonne lokacin daukar shirin fim din Idi Wanzami. Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment