Saturday, 30 December 2017

Diyar Adam A. Zango bata da lafiya

Diyar tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango, Murjanatu, bata da lafiya, Adamunne yasa saka hotonta a dandalinshi na sada zumunta da muhawara inda yayi addu'ar cewa, Allah bata lafiya.


Muna fatan Allah ya bata lafiya.

No comments:

Post a Comment