Thursday, 14 December 2017

Diyar sarkin Daura, Halima faruk Umar ta cika shekara guda da haihuwa, mahaifinta ya bata sarauta

Diyar sarkin Daura Halima Faruk Umar Faruk ta cika shekara guda da haihuwa, kuma a ranar data cika shekarar, mahaifinta, sarkin Daura, Faruk Umar Faruk ya nadata sarautar, Gimbiya Yakumbon Daura.Muna fatan Allah ya rayata rayuwa me albarka da sauran yara baki daya.


No comments:

Post a Comment