Monday, 18 December 2017

Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Diyar shugaban kasa, Matar Ahmad Indimi, Zahara Buhari na murnar zagayowar ranar haihuwarta, Muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.
No comments:

Post a Comment