Sunday, 31 December 2017

D.J Abba na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron mawakin Gambara, D.J Abba na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.
No comments:

Post a Comment