Wednesday, 20 December 2017

"Duk irin laifin da musulmi yake aikatawa indai yana neman gafarar Allah bai kamata a yankemai hukunciba">>Adam A. Zango

 Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya bayyana cewa bai kamata mutane suna yankewa mutum hukunci ba dan yaana sabon Allah, matukar dai mutuminnan ya kasance yana neman gafarar Allah da kuma yin ibada da son mazon Allah(S.A.W) da kuma gudun aikata shirka.

Adamu ya kara da cewa shidai tsoron Allah a zuciya yake ba'a siffar mutum ba.

Gadai abinda ya rubuta kamar haka:

No comments:

Post a Comment