Saturday, 30 December 2017

"Duk wanda ya tambayeki me ya hanaki yin aure, ki tambayeshi meya hanashi mutuwa?">>Inji Masa'uda 'yar Agadas: Amma da yawa sunce ba haka zancen yake ba

Jarumar fina-finan Hausa, Masa'uda 'yar Agadas wadda akewa lakabi da Zubi, tayi wasu rubutu a dandalinta na sada zumunta da muhawara akan aure, jarumar tace "duk wanda ya kuma tambayarki me ya hanaki yin aure, ki tambayeshi me ya hanashi mutuwa?,  amma da alama mutane basu yarda da wannan kalamai ba.Amma da alama da yawa sunce sam basu yarda da wadannan kalamai ba domin hanyar mutuwa da ta aure ba daya suke ba.

Gadai abinda wasu suka bayyana akan wannan magana:
No comments:

Post a Comment