Sunday, 24 December 2017

"Duk yanda aiki ya mana yawa, ya kamata mu samu lokacin iyalanmu">>Gwamnan jihar Kaduna tare da 'ya'yanshi

hoton gwamnan jihar kaduna daga shafin hutudole.com
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai kenan a wadannan hotunan tare da  'ya'yanshi, ya saka hoton a dandalinshi na sada zumunta da muhawara inda ya bayyana cewa, sunzo fita suka tsaya gaisheshi, kuma duk irin yanda aiki yawa mutum yawa ya kamata ya samu lokacin iyalinshi.hoton gwamnan jihar Kaduna daga shafin hutudole.com
No comments:

Post a Comment