Tuesday, 12 December 2017

Duniya labari: Kalli wani tsohon hoton Ali Nuhu

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu (Sarki) kenan a wannan hoton nashi tare da wani abokinshi, lokacin yana yaro dan makaranta, Alin ya saka wannan hoton nashi a dandalinshi na sada zumunta da muhawara.


Allah sarki Duniya, tana faruwa kamar ba'a yiba.

No comments:

Post a Comment