Tuesday, 5 December 2017

"Duniya tayimin dadi">>Nazir Ahmad

 Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin waka kenan a ofishinshi, yace Duniya tayi dadifa..Allah ya dawwamarmana da sutura, Amin., Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment