Thursday, 21 December 2017

Fadakarwa akan Illar Auren dole

Matsalar auren dole na da yawa, indai ba anyi sa'ar gaske da yarinya me biyayya ga iyayenta ba to abin yakan kare babu dadi, wasu su gudu shu shiga Duniya, wasu su aikata wani mummunan aikin da zai damu iyayen, dadai sauransu. 


Bayanin da wannan shehin malamin yayi akan auren dole yana da matukar muhimmaci.

A danna  bidiyon sama dan a saurara.

Allah yasa mu gane.

No comments:

Post a Comment