Thursday, 14 December 2017

"Fadar shugaban kasa tayi kira">>Adam A Zango

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a cikin jirgin sama tare da abokan aikinshi, Nasir Gwangwazo da kuma Ahmed Bello, Adamun yace ya kama hanyar zuwa fadar shugaban kasa.Saidai bamu sani ba ko fadar shugaban kasar Najeriyace ta kirashi kokuwa waccece?.

Muna musu fatan Allah ya saukesu lafiya


No comments:

Post a Comment