Sunday, 31 December 2017

Fati Washa ta birge a wadannan hotunan nata

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa tayi dan karen kyau a wannan hoton nata data take yin bankwana da shekarar 2017 dashi, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment