Tuesday, 5 December 2017

Fim din "Juyin Sarauta" da falalu A. Dorayi ya shirya yayi fice tsakanin fina-finan da aka shirya da yarukan Najeriya

Wani shirin fim da shahararren me bayar da Umarni na fina-finan Hausa, Falalu A. Dorayi ya shirya me suna, Juyin Sarauta, ya samu kyautar karramawa ta Zuma, a matsayin wanda yayi fice tsakanin finafinan da aka shirya da yarukan kasarnan.


Muna tayashi murna.

No comments:

Post a Comment