Wednesday, 20 December 2017

Gidauniyar Kwankwasiyya ta baiwa matasa da mata jarin naira dubu goma-goma a jihar Gombe

Gidauniyar Kwankwasiyya a jihar Gombe ta baiwa mata da matasa su dari daya tallafin naira dubu goma kowanensu suje su ja jari masu sana'a kuma su kara habaka sana'o'in nasu.Gidauniyar kwankwasiyya dai tana karkashin tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwasone.

No comments:

Post a Comment