Wednesday, 6 December 2017

"Gobe ne zanyi murnar zagayowar ranar haihuwata">>Rahama sadau

Fitacciyar, korarriyar tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata data dauka tare da wata mage, Rahamar dai ta tunawa masoyanta cewa, gobe, idan Allah ya kaimu, zatayimurnar zagayowar ranar haihuwarta.
Jarumar dai tana can kasar Cyprus, inda rahotanni suka bayyana cewa, zatayi watanni uku kamin ta dawo gida Najeriya.No comments:

Post a Comment