Friday, 22 December 2017

Gwamna Malam Nasiru El-Rufai na jihar Kaduna yaje gaisuwar sarkin Katagum

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai yaje gaisuwar ta'aziyyar marigayi tsohon sarkin Katagum, Alhaji Kabir Umar da wazirinshi, Alhaji Sule Katagum ga sabon sarki Alhaji Abba Umar Katagum jiya.

No comments:

Post a Comment