Monday, 25 December 2017

Gwamnan Ganduje na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, ya cika shekaru hamsin da takwas a Duniya, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment