Sunday, 10 December 2017

Gwamnan jihar Kaduna da matarshi, Ummi tare da Abdulmumin Jibril a gurin taron 'yan Najeriya da suka yi makarantar Harvard Business School ta kasar Amurka

Gwamnan jihar kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan tare da daya daga cikin matanshi, Ummi El-Rufai da kuma dan majalisar wakilai da aka dakatar, wanda ya fito daga jihar Kano, Abdulmumin Jibril a gurin taron kungiyar 'yan Najeriya da suka halarci kasaitacciyar makarantarnan ta Harvard Business School dake kasar Amurka.Anyi taronne a jihar Legas jiya, kuma an karrama wasu daga cikin 'yan kungiyar yayin da akayi kasaitacciyar liyafar cin abinci.


No comments:

Post a Comment